HAUSA

GENERAL OBJECTIVES

The aim of the Unified Tertiary Matriculation Examination (UTME) syllabus in Hausa is to prepare the candidates for the Board's examination. It is designed to test their achievement of the course objectives, which are to enable the candidates to:

1.acquire the ability to read and write competently in the Hausa language;
2.know the basic features of Hausa grammar;
3.have the basic knowledge of oral and written Hausa literature;
4.have the ability to appreciate the culture, customs and institutions of the Hausa people.
The syllabus covers the following areas:

1.Harshe (Language)
2.Al'adu (culture)
3.Adabi (Literature) - oral and written literature.

CIKAKKEN BAYANIN MANHAJA (DETAILED SYLLABUS)
TOPICS/CONTENTS/NOTES
1. Harshe (Language)
(a)Ka'idojin Rubutu (Orthography)
- alphabetization; spelling; rules of word merger and division;punctuation, paragraphing; all in line with standard Hausa.
(b)Auna Fahimta (Comprehension)

contextual questions from short unseen passages of about 300 words.
(c)Tsarin Sauti (Phonology)

i. consonants - production and classification in terms of phonation, place and manner of articulation;
ii. vowels - production and classification in terms of position of tongue and lips, monophthongs and dipthongs;
iii. tone - e.g. high, low and falling tone patterns;
iv. syllable structure - syllable types, e.g. open and closed syllables, light and heavy syllables;
v. syllabic categories of words - monosyllabic, disyllabic, etc.
vi. vowel length - long and short vowels;
vii. phonological processes - e.g. assimilatory: palatalization,  labialization  and vowel harmony; non-assimilatory: insertion and deletion.

(d)Kirar Kalma (Morphology)
i.  roots and stems;
ii. affixation - e-.g. prefix, infix suffix and their derivational and inflectional functions;
iii. gender and number inflections;
iv. derivation of nouns and adjectives • from verbs; adjectives jind verbs from nouns.

(e)Ginin Jumla (Syntax):
i.  word-classes - e.g. nouns, pronouns, verbs, adverbs, adjectives, prepositions, conjunctions, interjections and ideophones;
ii. grammatical categories - e.g. tense and aspect (general and relative past: general and relative continuous, first and second future, habitual); mood (subjunctive and negative); gender (masculine,feminine  and  neuter)   and number (singular and plural);
iii. sentence  structure - e.g. verbal sentence, nominal phrase + verbal phrase and their components, non-verbal sentence:  nominal phrase + stabilizer, nominal  phrase + complement + stabilizer, nominal phrases + continuous frame (yana.Vyake...) (+da) + nominal phrase;
iv. sentence types - e.g. simple sentences, compound sentences and  complex sentences;
v. clauses - types (e.g. relative and   subjunctive); functions (e.g. main and subordinate).

(f) Ma'ana (Semantics)
i. Lexical  aspects  of word meaning -  e.g. ambiguity, synonymy and antonym;
ii. figures of speech - aspects of specialized  meanings  of words and phrase.

(2) Al'adu (Culture)
(a) Rayuwar Hausawa (Hausa Rite de Passage)
i. haihuwa (birth) -daukar ciki da goyon ciki da haihuwa da shayarwa da al'adun makon haihuwa da wanda banti da yaye da kaciya da samartaka;
ii. aure (marriage) - ire-irensa da nema da baiko da daurin aure da biki da zaman aure da sakl da zawarci;
iii. mutuwa (death) - fadar mutuwa da wanka da salla da jana'iza da zaman makoki da sadaka da takaba da gado

(b) Zamantakewa (Social Institutions)
i. tsarin zamam iyali da zaman gandu da dangantarkar kishiyoyi da 'yan uwantaka da barantaka da agolanci;
ii. makwabtaka;
iii. aikin gandu da na gayya;
iv. abota da kawance
v. gaisuwa da karimci

(c) Sana'oin Gargajiya (Traditional Occupations)
i. ire-irensu - noma da kira da jima da kasuwanci da wanzanci da sassakada farauta da dukanci da saka da kitso da rini da fawa da fafar korai, da sauransu;
ii. yanayinsu - hanyoyin gadon su da kayayyakin yin su da matakan tafiya da su da muhimmancinsu;
iii. kayayyaki ko amfanin  da suke samarwa;
iv. sarautunsu - vi. sana'o'i masu dangantaka da jinsi - aikatau da kwadago;kitso d aski.

(d)  kayayyakin Bukatun   Rayuwa (Material Culture)
i. na bukatun cikin  gida (household) - tufafi  da karikitan cikin gida;
ii. na sauran bukatu (others) -gine-gine da girke-girke da sauransu.

(e) Bukukuwa da Wasanni (Cultural Festivities):
i.naaddini (religious) - bikin saltan da takutaha (sallar gani) a cika-ciki da saukar karatu, da sauransu;
ii.na gargajiya (traditional) -kalankuwa da budar dawa, da sauransu;
iii.na sana'a (occupational) -bikin kamun kifl da dambe da kokawa da wasan farauta da wasan makcra da hawan kaho da sauransu;
iv.na nishadi - sukuwa;
v.na yara (children's games) -shalle da kulli-kurciya da a-sha-ruwan-tsuntsaye da gada da carafke da sauransu.

(f) Camfe-camfe da Bauta (Traditinal Beliefs and Worship): kan-gida da camfi da bori da maita da tsafi da duba da tsibbu da kambun baka.

(g) Sarautun Gargajiya (Traditional Authority)
i. ire-irensu - sarki da hakimai da dagatai da masu unguwani;
ii. na bayin sarki - shantali da jakadiya da baraya da sauransu;
iii. masu alaka da addini; liman da alkali;
iv. ayyukansu;

(h) Magungunan Gargajiya
(Traditional Medicine)
i.  ire-irensu - sassake-sassake da sauyoyi da na gari da na ruwa da layu da rubutu;
ii. hanyar amfani da su - sha da shafawa da surace da turare da shakawa da taunawa da tsotsawa da daurawa da likawa;
iii. awo da kimantawa;
iv. ayyukansu - riga-kafi da warkarwa;
vii.tasirin zamananci a kansu

(3) Adabi (Literature)
1. Adabin Baka
(Oral Literature)
(a)Zuben Baka (Narratives): Tatsuniya da almara da hikaya da kissa da tarihi.

(b)Maganganun Azanci (Folk -Sayings); take da kirari da habaici da zambo da Karin Magana da kacici-kacici da salon magana da adon harshe.

(c)Wakoki (Songs):
i. ire-irensu - na fada da na jama'a da na maza da sauransu:
ii. jigo da salo da zubi da tsari da mawaki da kayan kida da abin da aka wake.
iii. waƙoƙin aiki: na niƙa da da e da na daka da na talla da sauransu;
iv. wakokin aiki: na nika da dabe da na daka da na talla da sauransu;
v. Wakokin yara (maza da mata); na aure da na dandali da sauransu;

(d) Wasannin Kwaikwayo Na Gargajiya (Traditional Drama):
i. Na yara:
-ire-iren su langa da wasan ;yartsana da tashe da wasan gauta da dokin kara da sauransu;
-yadda ake yin su.
-muhimmancinsu

ii. Na manya:
-ire-iren su 4yan kama da kalankuwa da hoto da wowwo da tashe, da sauransu;
-yadda ake yin su;
-muhimmancinsu

OBJECTIVES
Candidates should be able to:
i. recognize the basic Hausa orthographical rules;
ii. apply the Hausa orthographical rules;
iii. detect linguistic errors, such as grammar, wrong choice of words, wrong spelling etc.
i. read written Hausa texts;
ii. comprehend a given Hausa text;
iii. interpret various meanings and functions of words in given text,
iv. acquire sufficient vocabulary;
v. recognize central issues in a given text;
vi. draw conclusions based on available evidence in a given text.
i. analyse the process of sound production and combination of sounds to form meanings in Hausa;
ii. appraise the importance of vowels in determining meaning;
iii. distinguish between the phonetic attributes of sounds;
iv. recognize the number of syllables and their types in a word;
v. recognize the number of syllables and their types in a word;
vi. appraise the importance of vowels in determining meaning;
vii.analyse the phonological processes in Hausa.
i. explain the inflectional and derivational  processes in Hausaword formation;
ii. explain the derivational process of word formation in Hausa;
iii. differentiate between the   two morphological processes;
i. analyse the process governing word combination to form phrases; clauses and sentences in Hausa;
ii. detect linguistic errors in the grammar;
iii. observe punctuation rules;
iv. recognize ideas or thoughts in written form;
v. construct meaningful sentences for effective communication:
vi. use the appropriate tenses in spoken and written Hausa;
vii. use the appropriate gender and number in spoken and written Hausa.
viii. differentiate  between types of sentence structure;
ix. distinguish between nominal and verbal phrase;
x. distinguish between types of sentences;
xi. compare types of clauses;
i. analyse the  mechanisms of generating meanings in Hausa;
ii.distinguish between the  speech sounds of the language to reflect the acceptable grammar.
iii.recognize the significance of punctuation rules;
iv. recognize the various meanings and functions of sentences in communication;
v. use words and sentences suitable for a particular purpose;
vi. build up their vocabulary;
vii. construct meaningful sentences for effective communication;

Lallai ne masu daukar jarabawa su iya:
i. bayyana al'adun da ke tattare dadaukar ciki har zuwa haihuwa;
ii. bayyana al'adun neman aure har zuwa tarewa;
iii . bayyana hanyoyin fadar mutuwa zuwa rabon gado

i. bayyana tsarin dangantaka da ma'amalar Hausawa;
ii. bayyana  mahimmancinsu  a zamantakewar Hausawa

i. tantance dabi'un masu sana'a;
ii. tantance kayayyakin da ake
iii. sana'antawa; . tantance sana'o'in maza da na mata;
iv. zayyana kayayakin sana'o'in;
v. tantance hanyoyin gadon sana'o'in;
vi zayyana amfanin kayayyakin;
vi. bayyana sarautun sana'o'in;
vii.bambanta sana'o'in maza da namata.

i. tantance kayayyakin bukatun rayuwa Bahaushe;
ii. tantance amfanin kayayyakin bukatun rayuwar Bahaushe;

i.zayyana ire-iren wasanni da bukukuwan Hausawa;
ii.nuna mahimancinsu;
iii.nuna yadda za a adana su kar su bace;
iv.nuna yadda ake gudanar da su;

i.tantance ire-ire da hanyoyin aiwatar dasu;
ii.bayyana amfaninsu;
iii.bayyana rashin amfaninsu

i.zayyana su ta fuskar ire-iren mukamai;
ii.tantance aikin kowane mukami;
iii.tantance mahimmancin kowane mukami.

i.kasafta ire-iren magunguna da hanyoyin amfani da su;
ii.zayyana hanyoyin amfani da su;
iii.nuna amfaninsu;
iv.nuna tasirin zamananci a kan su.

Lallai ne masu daukar jarrabawa su iya:
i. tantance nau 'o' in zuben baka; ii. amfani da isassun kalmomin da suka dace da kan labari.
i. tantance sigogi da bayyana hanyoyin amfani da su; ii. nakalta da amfani da kalmomin da suka dace da maganganun azanci.
i.mayyaze ire-iren wakokin baka;
ii.tantance masu yin ire-iren wakokin;
iii.rarrabe sigogi da jigo da salailai da zubi da kayayyakin aiwatar da su.
Waka
i. 'Wakar Mai Gidan Gona'
ii. 'Wakar Audu Kai-Kadai-Gayya
i.  'Wakar Zama Da Kishiya' ii. 'Wakar Matan Lanjeriya'
i.  'Wakar Balaraba'
ii. 'Wakar Tantabara'
i.  'Wakar 'Dankuturu Na Jogana' ii. 'Wakar Abu Kamar Wasa'
i. mayyaze nau'o'in wakokin aiki;
ii. tantance masu yin wakokin aiki;
iii. banbance sigogin wakokin yara.
i.  tantance sigogin wasaninkwaikwayo na gargajiya;
ii. tantence    hanyoyin    gudanar   da wasannin kwaikwayo na gargajiya;
iii. tantance   muhimmancin   wasannin kwaikwayo na gargajiya;
wasannin
iv. tantance sigogin kwaikwayo na gargajiya.


TOPICS/CONTENTS/NOTES
11.    Rubutaccen Adabi (Written Literature) Zube (Prose)
Waka (Poetry)
Wasan Kwaikwayo (Drama)

OBJECTIVES
Lallai ne masu daukar jarabawa su iya:
i. tantance sigogi da tsari da jigogi da salailai da taurarin cikin littafin zube tare da nazarin su;
ii. nakaltar ka'idojin rubutu  tare  da amfani da su;
iii.nakaltar ma'anonin kalmomi da na jumloli domin fahimtar labari.
iv. Tantance muhimman sakonni a cikin labari da yanke hukunci game da shi.
i. shaida jigogi da salailai da sigogi da zubi wajen nazarin zababbiyar waka;
ii. yin la'akari da ka'idojin rubutu musamman na waka;
iii.tantance ma'anomin kalmomi da na jumloli domin nazarin waka;
iv. danganta amfani da kalmomi da jumloli da sakon waka;
v. tantance muhimman sakonni a cikin waka da yanke hukunci game da ita.
i. tantance yanayin wurin wasa da jigogi da salailai da y'an wasa da sigogi da tsarin rubutaccen wasan kwaikwayo da aka zaba don nazari;
ii. la'akari da muhimmancin ka'dojin ruburu wajen fitar da ma'ana;
iii. nakaltar isassun kalmomin domin fahimtar wasa;
iv. tantance muhimman sakonni a cikin wasa da yanke hukunci game da su.

ZABABBUN LITTATAFAI
(PRESCRIBED TEXTS)
2011
Nau'iMarubuciLittafi
Zube:(i) Imam, A.
(ii) Kagara, B.Magana Jari Ce (Littafi Na Uku) Zaria: NNPC, 1970
Gandoki Zaria: NNPC, 1988
Waka:(i) Zungur, S.
(ii) ZababbunWakokin Sa'adu Zungur Zaria: NNPC, 1971
Wakokin Na Da Na Yanzu Lagos: Nelson, 1979
Wasan Kwaikwayo:(i) Bambale,M.B.
(ii)    LadariY.KukanKurciya Zaria: Ibramud, 1994
ShaihuUmar Zaria: NNPC, 1966
2012-2013
Nau'IMarubuciLittafi
Zube(i) Imam, A.
(ii) Tafawa Balewa, A.Magana Jari Ce (Littafi Na Uku) Zaria: NNPC, 1966
Shaihu Umar Zaria: NNPC, 1966
Waka:(i) HadejiaM.
(ii)NNPCWakokin Mu'azu Hadejia Zaria: NNPC, 1970
Wakokin Hausa Zaria: NNPC, 1963
Wasan Kwaikwayo:Makarfi, S.
Ladan,Y.Jatau NaKyallu Zaria: NNPC, 1970
Zaman Duniya Iyawa Ne Zaria: NNPCE, 1980
Zababbun Wakoki Daga Zababbun Litttattafi
(Selected Poems from Prescribed Texts)
2011
1.Wakokin Sa'adu Zungur
(a)'Wakar'Yanbaka'
(b) 'Wakar Bida'a'
2.Zababbun Wakokin Na Da Da Na Yanzu
(a)'Wakar Zambon Kazama'
(b)'GadarZare'
2012-2013
1. Wakokin Mu'azu Hadejia
(a)'Karuwa'
(b)'Mu Yaki Jahilci'
2. Wakokin Hausa
(a)'Wakar HanaZalunci'
(b)'Wakar Mu Sha Falala'

Hausa RECOMEMNDED TEXTS
Galadanci, M.K.M. (1976) Introduction to Hausa Grammar, Zaria: Longman
Jinju, M.H. (1980) Rayayyen Nahawan Hausa, Zaria: NNPCE
Muhammad, Y.M. (2005) Fassarar Hausa, Zaria: ABU Press
Sani, M.A.Z. (1999) Tsarin Sauti Da Nahawan Hausa, Ibadan: UP Pic
Sani, M.A.Z. et al (2000) Exam Focus: Hausa Language, Ibadan UP Pic
Skinner, N. (1977) Grammar of Hausa, Zaria:-NNPCE
Yahaya, I.Y. et al (1992) Darussan Hausa 1 - 3, Ibadan, UP Pic
B. ADABI DA AL'ADU (LITERATURE AND CULTURE)
Bichi, A.Y. (1979) Wakokin Bikin aure, Lagos: Nelson
Dangambo, A. (1984) Rabe - Raben Adabin Baka da Muhimmancinsa
Ga Rayuwar Hausawa,
Kano: T.P.C. Gusau, S.M. (1991) Makada Da Mawakan Hausa, Kaduna: Fisbas Media Service Ibrahim, M.S. (1977) Kowa Ya Sha Kida, Zaria: Longman Madauci, I. et al (1992) Hausa Customs, Zaria: ABU Press Umar, M.B. (1976) Danmarya Jos Da Wakokinsa, Ibadan: OUP Umar, M.B. (1977) Wasannin Tashe, Zaria: NNPC
C.  KAMUSAI (DICTIONARIES)
Bargery G.P. (1951) A Hausa - English Dictionary and English-Hausa Vocabulary
London: OUP
Newman, R.M. (1997) An English-Hausa Dictionary, Ibadan: Longman
Newman and Newman (1977) Sabon Kamusa Na Hausa Zuwa Turanci, Ibadan:
UPL
Skinner, N. (1993) Kamus Na Turanci Da Hausa, Zaria: NNPC
CSNL: (2006) Kamunsun Hausa Na Jami'ar Bayero ta Kano, Kano: Dab'in CSNL

1 comment:

  1. thank you jamb for helping me with Hausa syllabus, in fact you help me a lot.

    ReplyDelete

Contact Us

Name

Email *

Message *

Popular Posts

Powered by Blogger.

Total Pageviews

About Us

Blogroll

Video Of Day

Contatc

Latest post

Recent Post By Lable

Socialize us

Recent Comment